iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Cibiyar Azhar ta yi Allah wadai da yunkurin kashe firaministan kasar Iraki tare da yin kira ga al'ummar Iraki da su tsaya tsayin daka su kiyaye hadin kan su.
Lambar Labari: 3486528    Ranar Watsawa : 2021/11/08

Tehran (IQNA) wasu daga cikin magiya bayan shugaban kasar Amurka Donald Trump sun fito kan tituna domin nuna rashin amincewa da sakamakon zabe .
Lambar Labari: 3485348    Ranar Watsawa : 2020/11/08